Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin sa ta bai wa gwamnonin jihohin Najeriya 36, fiye da naira miliyan dubu dari 5 da 70 don tallafawa talakawa. Tinubu ya …
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.