Tag: Bola Tinubu

Babban Labari Labarai

Tinubu Ya Cire Mele Kyari Daga Shugabancin NNPCL

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya sauke Mele Kyari daga shugabancin kamfanin mai na ƙasar NNPCL a wani mataki na yin gagarumin garambawul ga kamfanin. Wata sanarwa da Bayo Onanuna, mai magana da yawun Shugaba Tinubu ya fitar ranar Laraba ta ce an naɗa Bashir Bayo Ojulari a matsayin sabon shugaban NNPC. Tsohon shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari […]

Babban Labari

Shugaba Tinubu Ya Amince Da Sauya Sunan Jami’ar ilimi Ta Tarayya Kano Zuwa Yusuf Maitama Sule.

  Shugaban Nijeriya  Bola Ahmed Tinubu,  ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano, zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule. Marigayi Alhaji Maitama Sule, wanda ya rayu tsakanin shekarar 1929 zuwa 2017, ya ba da gudunmawa sosai ga ci gaban zamantakewa da siyasar Nijeriya a tsawon rayuwarsa. Marigayin ya taba […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000