Tinubu ya nemi kotu a Amurka ta hana fitar da takardun zarginsa da safarar ƙwaya’
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi wata kotu a Amurka ta hana Ma’aikatar Shari’a ta Amurka (DOJ) da hukumomin FBI da DEA fitar da wasu takardunsa da ake dangantawa da zargin safarar miyagun ƙwayoyi da aka taɓa yi masa, a cewar lauyoyinsa. Gidan talabijin na Channels ya ruwaito cewa Tinubu ya shigar da ƙorafi […]










