Babban Labari
Labarai
2027: Atiku, Jonathan Da Obi Ba Za Su Iya Kayar Da Tinubu Ba — Kalu
Tsohon Gwamnan Jihar Abiya, kuma Sanata mai wakiltar Abiya ta Arewa, Orji Uzor Kalu, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne, zai sake lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Ya bayyana hakan a shirin siyasa na gidan talabijin na Channel a daren ranar Lraba. Kalu, ya ce babu wanda zai iya kayar da Tinubu a […]

