Tag: CP BAKORI

Babban Labari

Kwamishinan ƴan sandan Kano, CP I.A. Bakori ya gargaɗi dakarunsa su guji shiga harkokin siyasa.

Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya gargaɗi jami’an rundunar da su guji shiga harkokin siyasa ko nuna goyon baya ga kowace jam’iyya, tare da mayar da hankali kan kare rayuka da dukiyoyin al’umma. CP Bakori ya yi wannan gargaɗi ne yayin ganawarsa da jami’an Area Command ta Tarauni, a ci gaba […]

Babban Labari

Rundunar ƴan sandan Kano ta yaba da zaman lafiyar da aka samu lokacin bikin babbar sallah

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta bayyana jin daɗinta tare da miƙa godiya ga dukkan waɗanda suka taka rawa wajen tabbatar da gudanar da bukukuwan Babbar Sallah ta shekarar 2026 cikin kwanciyar hankali da lumana a sassan jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar kuma ya […]

Babban Labari

Kwamishinan ƴan sandan jihar Kano CP Ibrahim Adamu Bakori ya raba tallafin ₦8,431,768.80 ga iyalan yan sandan da suka rasu.

Rundunar ‘ƴan sandan Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin , CP Ibrahim Adamu Bakori,  ta raba Cek ɗin kuɗi Naira miliyan takwas da dubu ɗari 431 da 768 da kobo 80 (₦8,431,768.80) ga iyalan jami’an rundunar 18 da suka rasu. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan jihar CSP Abdullahhi Haruna Kiyawa, ya bayyana ta cikin wata […]

Babban Labari

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tattauna da ƙungiyoyi don magance tada tarzoma a lokutan zaɓe.

Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta gana da ƙungiyoyin farar hula (CSOs) domin tattauna hanyoyin hana tashin hankali a lokutan zaɓe, a wani ɓangare na bikin ranar ƴan sandan Nijeriya ta shekarar 2026. Sanarwar da kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar ya ce kwamishinan ƴan sandan jihar, CP Ibrahim […]

Babban Labari Labarai

Rundunar yan sandan jihar Kano ta lashi Takobin hana masu yunkurin aikata laifuka sakat.

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta lashi takobin kara zage damtse na dakile aikata laifuka, a sassan jihar baki daya. Kwamishinan yan sandan jihar, CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya bayyana hakan, yayin bikin karin girma ga wasu jami’an yan sanda 13. Kwamishinan yan sandan ya taya wadanda suka samu karin girman murna, tare da […]

Babban Labari Labarai

Kungiyar Mata Lauyoyi Ta Yi Zanga-zangar Kin Amincewa Da Bukatar Sauya Kwamishinan Yan Sandan Kano Da Gwamna Abba Ya Nema

Kungiyar  mata lauyoyi  (Women Lawyers Congress ) ta gudanar da wata zanga-zanga da ta dauki hankali akan titin Tukur Road da ke birnin Kano inda ta yi kira ga babban Sufeton yan sandan Nijeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, kar ya amsa kiran da gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi don a sauya […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000