Jihar Kano tana cike da masu yaɗa labaran ƙarya – CP Ibrahim Adamu Bakori.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce ba zata ɗaga ƙafa ga masu yaɗa labaran ƙarya ko kalaman batancin da zai tayar da hankalin al’umma ba, musamman a shafukan sada zumunta da kafafen yada labarai. Kwamishinan yan sandan jihar, CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya bayyana hakan, a wajen bitar wayar kai, don yaƙi da […]







