Babban Labari
Labarai
‘Yan Rimin Zakara Na Neman Diyya Daga Gwamnati
Al’ummar garin Rimin Zakara dake jihar Kano, maza da mata, sun fito domin bayyana damuwarsu kan rashin biyan su diyyar gonaki da gidajensu

