DSS

DSS ta kama waɗanda ake zargi da sace Farfesa A Nasarawa

Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya, DSS, ta ceto shugaban sashin tsangayar Noma ta Jami’ar jihar Nasarawa da ke Keffi, Farfesa Samuel Okunsebor, bayan da wasu yan bindiga sun yi garkuwa da shi. Rahotanni sun ce an sace Farfesan ne ranar Laraba a tsakanin ƙananan hukumomin Lafia da Nasarawa Eggon dake Jihar. Jami’an DSS […]

Read more

Akwai haɗa bakin ƴan cikin gida a harƙallar hukumar bogi

Ɗaya daga cikin hadiman shugaban Najeriya ya yi kira ga ga Hukumar EFCC da takwararta ta DSS da ƴansanda ba su faɗaɗa bincike tare da bankaɗo waɗanda suka taimakawa Adeyemi Adeniyi Matthew wajen da baɗaƙalar kafa hukumar bogi. A cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafin X, babban mai taimakawa shugaban ƙasa kan harkokin […]

Read more

EFCC ta ƙwace gidajen Malami a Abuja

Jami’an Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa sun yi wa gidajen tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami ƙawanya a wani yunkuri na ƙwace muhallin tsohon Babban Lauyan na Najeriya. Tun dai a ranar Litinin da ta gabata ce jami’an EFCCn suka ka ziyarci wasu gidajen tsohon ministan da ke Maitama […]

Read more