Babban Labari
Labarai
Gwaji Ya Tabbatar Ma’aikatan Asibitin AKTH Sama Da 20 Basa Dauke Da Zazzabin Lassa
Daga: Zubaida Abubakar Ahmad Sama da ma’aikatan lafiya 20 na asibitin koyarwa na Aminu Kano wdanda sukayi mu’amullah da wata maras lafiya da aka gano da cutar zazzabin Lassa an gano basu dauki wannan cuta ba. Haka kuma sauran ma’aikatan lafiyar da aka gwada su biyo bayan mu’amullar su da maras lafiyar suma an gano […]

