Gwamnan Kano Ya Yi Alkawarin Samar Da Ofishin Kashe Gobara A Kasuwar Farm Center.
Daga : Sharif Khalifa Sharifai Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf , bayan dawowar sa daga kasa mai tsarki, ya kai ziyara kasuwar wayoyi ta Farm center domin jajantawa wadan Iftila`in Gobara ya rutsa ya shafa. Gwamnan ya kai ziyarar ne da yammacin ranar Juma`a ya kuma samu rakiyar sakataran Gwamanatin jihar, Umar Faruk […]


