Hadejia

Kungiyar ci gaban Haɗejia (HSDPG) ta yaba wa tsohon shugaban hukumar shigi da fici Muhammad Babandede OFR, OCM.

Ƙungiyar Hadejia Strategic Development Plan Group (HSDPG) mai ƙoƙarin samar wa ƙasar Haɗejia ci gaba mai ɗorewa, ta samu kyakkyawar tarba da liyafar cin abinci ta musamman daga hannun Shugaban Hukumar Shigi da Fici ta Nijeriya, Mai Ritaya, Muhammad Babandede, OFR, OCM, a babban birnin tarayya Abuja, gabanin fara taron tantancewa da tabbatar da Shirin […]

Read more

Mai Martaba Sarkin Hadejia Ya Bukaci Gwamnatin Jigawa Ta Dauki Matakan Magance Barazanar Ambaliyar Ruwa

  Shugaban majalisar sarakunan masarautun jihar Jigawa, mai martaba sarkin Hadejia, Alhaji Dakta Adamu Abubakar Maje, ya bukaci gwamnatin jihar ta daukin matakan gaggawa don magance barazanar ambaliyar ruwa , a wasu garuruwan hakiman musamman wadanda suke kusa da gabar kogi. Mai martaba sarkin Hadejia, ya bayyana hakan ne, a ranar juma’a  a wajen maulidin […]

Read more

Sheik Bala Lau Ya Kai Ziyara Fadar Sarkin Hadejia

Daga: Muhammad Inuwa Ibrahim Shugaban kungiyar JIBWIS na kasa, Sheik Dr. Abdullahi Bala Lau, ya ziyarci fadar mai martaba sarkin Hadejia, Dr. Abubakar Adamu Maje CON, a jiya juma’a. Kamfanin Meta Ya Yi Rashin Nasara A Kotu Kan Karya Dokoki A Nijeriya Gwamnatin Tarayya Ta Bukaci Sabon Shugaban Gidan Gyaran Hali Ya Mayar Da Hankali […]

Read more