Babban Labari
Labarai
An Yi Wa Manyan Hafsan Soji 656 Ritaya A Najeriya
A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne rundunar sojin Najeriya ta yi wa manyan hafsoshinta 656 ritaya, wadanda suka shafe shekaru 35 a bakin aiki

