Jigawa ta amince da rancen naira biliyan 3.5 domin tabbatar da kujerun aikin Hajjin 2027
Majalisar Zartarwar Jihar Jigawa ta amince da bayar da rancen Naira miliyan dubu uku, da miliyan dari biyar ga Hukumar Jin Daɗin Alhazan Jihar domin tabbatar da kujerun aikin Hajjin shekarar 2027, da kuma sauƙaƙa shirye-shiryen gudanar da aikin ga alhazan jihar. An bayyana cewa an amince da rancen ne domin bai wa masu niyyar […]





