Iran

Harin Iran a Isra’ila ya jikkata mutum 14

Rahotanni daga hukumomin Isra’ila sun ce wani hari da Iran ta kai da makami mai linzami a Tel Aviv a yau ya jikkata mutum 14. Ba a samu rahoton cewa harin ya lalata wurare ba lalacewa amma hukumomin agajin gaggawa na Isra’ila sun ce mutum goma sha huɗu sun jikkata sakamakon hare-haren a unguwannin da […]

Read more

Najeriya ta doke Iran da ci 2 a wasan sada zumunta

Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles, ta doke ƙasar Iran da ci 2 da 1 da wasan sada zumunta da suka buga a ranar Juma’a. Ƙasashen biyu sun kara da juna a filin wasa na Mardan Sport Complex da ke yankin Antalya na ƙasar Turkiyya. Ɗan wasan gaban Super Eagles, Moses Simon ne ya […]

Read more

An yi zanga-zangar goyon bayan Falasɗinu da Iran a Birtaniya

Ɗaruruwan mutane sun gudanar da zanga-zangar goyon bayan Falasɗinu a birnin Landan na Birtaniya, duk da cewa gwamnati ta haramta gudanar da gangamin jama’a saboda dalilan tsaro. ’Yan sanda sun ce an kama mutum 12 yayin zanga-zangar, tare da buɗe bincike kan wasu kalaman adawa da Isra’ila da aka yi a wajen gangamin. Ministar harkokin […]

Read more

Iran Ta Ci Gaba Da Aikin Nukiliyarta

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da inganta sinadarin Uranium, mako guda bayan da Amurka ta haɗa hannu da Isra’ila wajen kai harin bama-bamai a manyan cibiyoyin nukiliyarta. Mataimakin ministan harkokin wajen ƙasar Majid Takht-Ravanchi ya shaida wa BBC cewa za a iya tattauna iya matakin da za a iya kai wa na […]

Read more