Rundunar juyin juya halin Iran (IRGC) ta ce wani babban jirgin dakon mai ya kama da wuta tare da tsaya
Rundunar juyin juya halin Iran (IRGC) ta ce wani babban jirgin dakon mai ya kama da wuta tare da tsaya wa cak bayan ya taka nakiyoyin ruwa biyu a kudancin mashigar Hormuz. A cewar rundunar, jirgin na ƙoƙarin bi ta wata hanya da ta bayyana a matsayin haramtacciya. A wata sanarwa da kafafen yaɗa labaran […]