Tag: Iran

Babban Labari

Harin Iran a Isra’ila ya jikkata mutum 14

Rahotanni daga hukumomin Isra’ila sun ce wani hari da Iran ta kai da makami mai linzami a Tel Aviv a yau ya jikkata mutum 14. Ba a samu rahoton cewa harin ya lalata wurare ba lalacewa amma hukumomin agajin gaggawa na Isra’ila sun ce mutum goma sha huɗu sun jikkata sakamakon hare-haren a unguwannin da […]

Babban Labari Labarai

Iran Ta Ci Gaba Da Aikin Nukiliyarta

Iran ta dage kan hakkinta na ci gaba da inganta sinadarin Uranium, mako guda bayan da Amurka ta haɗa hannu da Isra’ila wajen kai harin bama-bamai a manyan cibiyoyin nukiliyarta. Mataimakin ministan harkokin wajen ƙasar Majid Takht-Ravanchi ya shaida wa BBC cewa za a iya tattauna iya matakin da za a iya kai wa na […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000