DSS ta kama jami’inta da ake zargi da sace wata yarinya da cin zarafinta a Jigawa
Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS ta sanar da kama wani jami’inta da ake zargi da sace wata yarinya yar jigawa tare da tilasta mata barin addinin musulunci sannan ya rika lalata da ita har ta haihu. A makon nan ne wata kotu a Haɗeja da ke jihar Jigawa ta bayar da umarnin […]