jigawa

Sanata Barau Ya Jajantawa Al’ummar Jigawa

Mataimakin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, SP Barau Jibril Maliya ya jajantawa al’ummar Jigawa  bisa haɗarin tankar mai da ta yi sanadiyyar rasuwar mutane sama da 95 a Majiya dake ƙaramar hukumar Taura a Jihar Jigawa. Kakakin rundunar yan sandan Jihar, DSP Shaidue Adam ya tabbatar da faruwar lamarin, inda mutane sama da 95 suka rasu, […]

Read more

Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Ci Mutane Biyu A Jigawa

Rundunar ƴan sandan Najeriya a jihar Jigawa ta ce an samu  mummunan rikici tsakanin manoma da makiyaya a ƙaramar hukumar Birnin Kudu. An ce lamarin ya yi sanadin mutuwar mutum biyu da ƙona wasu gidaje uku. ‘Yan sandan sun ce sun kama mutum biyar da hannu a afkuwar rikicin, inda ake ci gaba da gudanar […]

Read more

Gwamnan Jigawa ya naɗa sabon shugaban jami’ar SLU

  Gwamna Umar A. Namadi, ya amince da naɗin Farfesa Muhammad Ibrahim Yakasai, a may sabon shugaban jami’ar Sule Lamiɗo, Kafin Hausa (SLU) Wannan amincewa na ƙunshe ne a cikin jawabin da sakataren gwamnatin jihar, Malam Bala Ibrahim, ya fitar. Sannan ya yi ƙarin haske da cewa naɗin nasa ya biyo bayan miƙo sunansa da […]

Read more