Kano

Hisbah Ta Kama Mai Safarar Mutane Da Mata 12

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da safarar mutane (wanda aka sakaya sunansa) a wani  garejin motoci tare da wasu mata 12 da ake zargi da safarar mutane da ke shirin tafiya Legas. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin mataimakin Kwamandan Hukumar ta Hisbah, Sheikh Mujahideen Aminuddeen. Sanarwar ta […]

Read more

Masu Unguwanni 13 Sun Yi Murabus Daga Mukamansu A Jihar Kano.

Hakimin gundumar Jogana da ke ƙaramar hukumar Gezawa ta jihar Kano, Abdulkadir Muhammad Balarabe, ya amince da murabus ɗin wasu masu unguwanni su goma sha uku a ƙasarsa, waɗanda suka yi murabus don ƙashin kansu. ‎ ‎Abdulkadir Muhammad Balarabe, ya bayyana hakan ne a yayi zantawar sa da manema labarai ranar Talata 02 ga watan Satumban […]

Read more