NDLEA Ta Magantu Kan Zargin Rashin Kama Dilolin Kwaya A Kano
Hukumar yaki da hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano, ta mayar da martini kan zargin da ake yi musu cewar, basa kama manyan dilolin miyagun kwayoyi sai iya suke siya don sha suke kamawa. jami’in hulda da jama’a na hukumar reshen jihar Kano, ASN Sadik Muhammad Maigatari, ne ya […]