Kano

Yan Sanda Sun Gano Sauran Abubuwan Fashewa 7 A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da rasuwar mutane 5 yayin da wasu 10 suke samun kulawar likitotci a asibitin koyarwa na Mallam Aminu kano, biyo bayan tashin wani abun fashewa , a gidan Karfe dake kan titin Eastern Bypass. Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya bayyana cewa da safiyar […]

Read more

Cikin Hotuna: Halin Da Makarantar Taraunin Kudu Ke Ciki A Kano

Yayin da harkar Ilimi a Najeriya ke ci gaba da fuskantar matsaloli,  wasu makarantun gwamanati a jihar Kano sun koka kan halin da makarantunsu ke ciki. Wanna  na zuwa ne yayin da wata makarantar Sakandare dake  karamar  hukumar  Tarauni , ta bayyana fargabarta game da makomar karatun yara,  sakamakon zargin da ake yiwa wasu batagarin […]

Read more

Yan Sandan Kano Sun Kama Yan Daba 51

Rundunar ‘yansanda jihar Kano a Najeriya ta sanar da kama mutum 51 da take zargi da zama ‘yan daba a cikin wani samame da ta kwashe kwana uku tana kai wa a unguwanni daban-daban na na garuruwa cikin ƙwaryar birnin jihar. Ta kuma ce an samu makamai da miyagun ƙwayoyi daga hannun waɗanda ta kama […]

Read more