Kano

Ana Zargin Miji Ya Halaka Amaryarsa A Gwarzo

Hukumomin tsaro a jihar Kano, sun kama wani mutum da ake zargi da yiwa matarsa kisan gilla ta hanyar yin amfani da Wuka ya daba mata a sassan jikinta. Wasu shaidun gani da ido da suka bukaci asakaya sunansu, sun bayyana cewa wanda ake zargin, ya dade yana shan kayan maye, har sai da matarsa […]

Read more

Hukumomin Tsaro Sun Haramta Hawan Sallah A Kano

Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ƴansandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya fitar ya ce hukumomin tsaron sun ɗauki matakin ne sakamakon dalilai na tsaro. Matakin na zuwa ne bayan da wata […]

Read more