Kano

CP Ibrahim Bakori Ne Sabon Kwamishinan Yan Sandan Kano: PSC

Hukumar kula da aiyukan yan sanda ta kasa, Police Service Commision (PSC) ta amince nadin CP Ibrahim Adamu Bakori, a matsayin sabon kwamishinan yan sandan jihar Kano. Sabon kwamishinan yan sanda Ibrahim Bakori,  shi ne zai maye gurbin, AIG Salamn Dogo Garba , wanda ya samu Karin girma daga kwamishinan yan sanda zuwa mataimakin babban […]

Read more

An kama yan Bindiga 4 dauke muggan makamai A Kano

    Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane hudu da ake kyuatata zaton yan bindiga ne, dauke da makamai da kuma kudi , a kan titin By pass dake unguwar Hotoro karamar hukumar Nasarawa ta jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne tabbatar da hakan da […]

Read more