Cikin Hotuna: Taron Tattaunawa da Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a a Kano

Taron tattaunawa a lokacin buɗa baki kenan da Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alh. Mohammed Idris, wanda ya  yi da masu ruwa da tsaki a harkar yaɗa labarai wanda aka gudanar a nan Kano.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alh. Mohammed Idris.

Shugabar gidan rediyo da talabijn ta Muhasa, Haj. Aishatu Sule, a lokacin da ake gudanar da taron tattaunawar da ministan yaɗa labarai

Post masu alaƙa

Hisbah ta fara horas da sabbin jami’anta a Jigawa

Dan KAROTA da direba ya buge ya gudu Nasiru Abdullahi Mai Jihadi ya rasu ya bar mata 2 da ‘ya’ya 12.

An kama budurwa ‘yar shekara 15 kan safarar miyagun kwayoyi a Delta.