Tag: Kashim Shettima

Kasashen Ketare

Shettima ya tafi Angola domin wakiltar Tinubu a taron AU

Mataimakin Shugaban Najeriya, Sanata Kashim Shettima, ya tashi daga Abuja zuwa Luanda babban birnin Angola, domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron shugabannin ƙasashen Tarayyar Afirka (AU) na musamman karo na 21. Sanarwar da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Stanley Nkwocha, ya fitar ta ce taron zai mayar da hankali kan hanyoyin […]

Babban Labari Labarai

Shettima Ya Isa Landan Don raka Gawar Marigayi Muhammadu Buhari Najeriya

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya isa birnin Landan domin raka gawar marigayi shugaba Muhammadu Buhari da ya rasu a wani asibiti da ke birnin a jiya Lahadi bayan jinya zuwa Najeriya. Mataimakin shugaban ƙasar ya isa ne tare da rakiyar shugaban ma’aikatan fadar gwamnati Femi Gbajabiamila. Sun kuma sami […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai