Gwamnatin tarayya ta haramta wa ƙananan yara mata shiga otel
Ministar Mata da Cigaban Al’Umma, Uju Kennedy-Ohanenye, ta ce gwamnatin tarayya ta haramta wa yara mata shiga kowanne irin otel a faɗin ƙasar nan.
Ministar Mata da Cigaban Al’Umma, Uju Kennedy-Ohanenye, ta ce gwamnatin tarayya ta haramta wa yara mata shiga kowanne irin otel a faɗin ƙasar nan.
Tsohon shugaban ya bayyana hakan a wurin wani taro a jihar Legas, inda ya koka da yadda rashin tsaro a ƙasar nan ke ci gaba da jefa mutane cikin fargaba da yunwa. Domin magance wannan matsala, Obasanjo ya ce akwai buƙatar kyakkyawan jagoranci da ai inganta rayuwar al’umma. Ya ce za a iya samar da […]
Ƙungiyar ɗaliban Najeriya ta ƙasa, NANS ta mara wa ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC baya kan yunƙurinsu na gwanin gwamnatin tarayya ta ƙara mafi ƙarancin albashi a ƙasar nan. Wannan na zuawa ne a lokacin da ƙungiyon ƙwadagon suka sha alwashin tsunduma yajin aiki daga gobe Litinin saboda abin da suka kira da “ƙin […]
Ministan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a, Mohammed Idris, ya nuna damuwarsa game da buƙatar ƙungiyoyin ƙwadago biyan Naira dubu ɗari 494,000 a matsayin mafi ƙaracin albashi.
Ƙaramin ministan tsaron ƙasar nan, Bello Matawalle, ya yi kakkausar suka ga masu ganin cewa shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya gaza. Ya ce makaho ko kuma wanda ke da wata nufaƙa ne kawai zai ƙalubalanci irin nasarar da shugaban ƙasa ke samu a wannan lokaci. Ƙaramin ministan ya bayyana hakan ne a lokacin da […]
Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar 29 ga wannan wata na Maris da kuma 1 ga watan Afrilu a matsayin ranakun hutun Good Friday da Easter Monday. Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana haka a madadin Gwamnatin Tarayya a cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun Babbar Sakatariyar Ma’aikatar, Aishatu N’dayako. Tunji-ojo ya […]
Gidauniyar Dangote ta kaddamar da rabon tallafin abinci a Kano tare da taimakon gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa (NEMA), a ranar Talata, ta fara rabon kayan abinci da cibiyar agajin jin kai ta Sarki Salman ta bayar ga iyalai dubu 2,056 a nan jihar Kano. Cibiyar Sarki Salman na bayar da agajin jin kai ne ga mabukata a ƙasashe daban-daban a faɗin duniya. Shugabar hukumar NEMA, […]
Kotun jihar Kano ta yanke wa wani ‘dan kasar Chaina Frank Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsa da laifin kashe budurwarsa a jihar Kano. Kotun ta samu Frank Geng-Quangrong, da laifin kashe budurwarsa mai suna Ummukulsum Sani da ka fi sani da Ummita a watan Satumbar shekara ta 2022 a jihar Kano. Kamfanin dillancin labarai […]
Taron tattaunawa a lokacin buɗa baki kenan da Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Alh. Mohammed Idris, wanda ya yi da masu ruwa da tsaki a harkar yaɗa labarai wanda aka gudanar a nan Kano.