labarai

Hukumomin Nijar Sun Ƙi bude iyakokinsu da Najeriya

Rahotannin na nuni da cewa har zuwa wannan lokaci hukumomin ƙasar Nijar ba su kai ga buɗe iyakokinsu ba duk kuwa da umarnin da shugaba Bola Ahmad Tinubu ya bayar, a ranar 13 ga watan Maris na wannan shekara, na janye takunkumin da aka ƙaƙaba wa Nijar. Tun bayan umarnin na shugaban ƙasa ne, shugabar […]

Read more

‘Yan Bindiga Sun Sake Sace Mutane 8 a Kaduna

Wasu ‘yan bindiga a sanyin safiyar nan sun kai wani sabon hari garin Dogon-noma da ke ƙaramar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna. Wannan hari na zuwa ne kwanaki uku bayan kashe wani mutum ɗaya da yin garkuwa da mutane 8 a garin Banono Angwaku  da ke ƙaramar hukumar ta Kajuru. Tsohon shugaban ƙaramar hukumar, […]

Read more

Ramadan: Ƙanƙara Ta Zama ‘Yar Sarki a Kano

A yayin da ake kai azumi na shida a yau, al’umma na cigaba da nuna damuwa game da farashin ƙanƙara wanda sukan yi amfani da ita domin sanyaya abin sha a lokacin buɗa baki. Su ma masu sana’ar sun bayyana wa abokiyar aikinmu irin ƙalubalen da suke fuskanta, musamman a lokacin da ake fama da […]

Read more