Cin Hanci da Rashawa: Wata Ƙungiya Ta Bukaci EFCC Ta Cafke Tsohon Gwamnan Kano
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna War Against Injustice ta buƙaci hukumar Yaƙi da Masu Yi Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa da ta cafke tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bisa zargin lafin cin hanci da rashawa.










