Babban Labari
Labarai
An Samar Da Motocin Ɗaukar Majinyata Kyauta A Bauchi
Gwamnatin tarayya da hadin gwiuwar gwamnatin jihar Bauchi sun fito da wani shiri na musamnan don ɗauko majinyata daga gidajen su zuwa asibiti a Jihar Bauchi, ganin yadda majinyatan marasa karfi ke fuskantar matsalar zuwa asibitoci neman magani musamnan a cikin dare.

