Yan sanda sun fara binciken kisan gillar da aka yi wa matar aure da yayan ta 6 a Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano ta fara gudanar da bincike kan wani mummunan kisan gilla da aka yi wa wata mata da yayanta shida a unguwar Dorayi Chiranchi da ke cikin birnin Kano. Kakakin rundunar yan sandan jihar CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce sun samu kiran gaggawa da misalin karfe 12:10 na rana, inda […]


