Babban Labari
Labarai
Hukumar Shige Da Fice Ta Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Motar Asibiti Daga Nijar Zuwa Nijeriya
Jami’an Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa (NIS) a Jihar Jigawa, sun kama wani matashi da ake zargi da sato motar asibiti daga Jamhuriyar Nijar, yayin da yake ƙoƙarin shigowa da ita Najeriya. Kwanturolan hukumar a jihar, Tahir Abdullahi Musa ne, ya tabbatar wa manema labarai hakan a Dutse. Ya ce an kama wanda ake […]

