Tag: NAHCON

Babban Labari Labarai

Shugaban Hukumar Aikin Hajji Na Kasa ya yi murabus

Shugubaban Hukumar Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) Farfesa Abdullahi Usman Saleh, ya yi murabus daga kujerarsa. A daren Litinin din nan Aminiya ta samu labarin ajiye mukamin Farfesa Abdullahi Usman Saleh, a daidai da hukumar ke tsaka da shirin gudanar da aikin Hajji na wannan shekarar. Wani jami’i a hukumar ya bayyana cewa ajiye aikin […]

Babu Rukuni

Saudiyya Ta Rage Wa Najeriya Kujerun Aikin Hajjin 2026

Hukumar Alhazan Najeriya ta bayyana damuwarka kan matakin da hukumomin Saudiyya suka ɗauka na rage wa ƙasar wani kaso mai yawa na kujerun aikin Hajjin da aka ware mata. NAHCON ta yi gargaɗiin cewa matakin zai hana mutane da dama zuwa aikin Hajjin a shekara mai zuwa. Cikin wata sanarwa da kakakin hukumar, Fatima Sanda […]

Babban Labari Labarai

An Kammala Dawo Da Alhazan Nijeriya.

Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Kasa (NAHCON) ta sanar da kammala dawo da dukkan  alhazan da suka yi Aikin Hajjin bana gida Najeriya daga kasar Saudiyya. A cikin wata sanarwar da Daraktar Yaɗa Labarai ta hukumar, Fatima Sanda Usara ta fitar ranar Laraba, ta ce jirgin karshe dauke da alhazai 88 ya bar birnin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai