Matatar Dangote ta ce ta daina sayar da man fetur da Naira
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da cewa ta dakatar da sayar da man fetur da kuɗin Najeriya wato naira. Kamfanin ya bayyana haka ne a wata sanarwa da ya aika wa dilallan man fetur kuma ya wallafa a shafinsa na X a yau Laraba. Sanarwar ta ce ”Matatar man fetur ta Dangote ta […]




