Tag: NDC

Labarai

Ana fargabar mutum daya ya rasu, wasu biyar sun jikkata yayin da yan jagaliya suka tarwatsa magoya bayan NDC a jihar Delta. 

  An hallaka mutum ɗaya, yayin da wasu biyar suka jikkata bayan wasu da ake zargin ’yan jagaliya ne sun tarwatsa wani gangamin siyasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) a Jihar Delta. Lamarin ya faru ne ranar Asabar a kan titin Nnebisi da ke birnin Asaba, lokacin da magoya bayan jam’iyyar ƙarƙashin ƙungiyar Obidient/OK […]

Babban Labari

2027: Ba ma yi wa jam’iyyar APC aiki – Kwankwaso

Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi watsi da jita-jitar cewa jam’iyyarsa na yi wa jam’iyyar APC mai mulki aiki domin ta lashe zaɓen 2027. Hakazalika, ya musanta zargin cewa NDC za ta janye daga zaɓen shugaban ƙasa na 2027 domin mara wa jam’iyyar ADC baya. Kwankwaso ya […]

Babban Labari

Gwamnatin Tinubu Na Yunƙurin Hana Ni Yin Takara — Peter Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NDC, Peter Obi ya zargi Gwamnatin Tarayya da ƙulla maƙarƙashiyar hana shi yin takara a zaɓen shekarar 2027. Yayin da yake jawabi a wani shirin horas da shugabanci da Ƙungiyar ‘NextGen Mentorship and Leadership Initiative‘ ta shirya a Jami’ar Madonna da ke Okija a Jihar Anambra ranar Juma’a, Obi ya […]

Babban Labari

Kotu ta soke rajistar jam’iyyar NDC

Wata babbar kotun tarayya da ke Lokoja a jihar Kogi ta yi watsi da hukuncin da ta yanke tun farko da ta umarci hukumar zaɓen Najeriya INEC ta yi wa jam’iyyar NDC rajista a matsayin jam’iyyar siyasa. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa, mai shari’a Isah Dashen, alkalin kotun ya ce dole […]

Babban Labari

Ɗan Kwankwaso ya zama ɗan takarar Mataimakin Gwamnan Kano a NDC

Ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya zaɓi Mustapha Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, a matsayin abokin takararsa na mataimakin gwamna a Zaɓen 2027. Mustapha Kwankwaso, wanda tsohon Kwamishinan Matasa da Wasanni ne a gwamnatin Abba Kabir Yusuf, ya yi murabus daga muƙaminsa, inda ya koma tafiyar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000