Tag: Nigeria

Babban Labari Labarai

NOA Ta Hada Kai Da Kungiyar Al-muhajirun Don Tallafawa Marasa Galihu

Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa NOA, ta kulla yarjejeniyar hadin gwiwa da kungiyar Al-Muhajirun Humanitarian Development Association domin kare hakkin yara da tallafawa bangarorin al’umma masu rauni. Wannan na zuwa ne daidai lokain da wakilan kungiyar Al-Muhajirun sun kai ziyarar ban girma heldikwatar NOA da ke Abuja, inda babban Daraktan hukumar, Malam Lanre […]

Babban Labari Labarai

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu Ya Ce Za Su Kawo Karshen Ta’addanci

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na tattaunawa da sauran ƙasashen duniya “ta hanyar difilomasiyya” game da matsalolin tsaron da ƙasar ke fuskanta a yanzu. Kalaman shugaban na zuwa ne a lokacin da Shugaban Amurka Donald Trump ke barazanar kutsawa Najeriyar domin kai wa ‘yanbindiga hare-hare bayan ya zargin gwamnatin Tinubu da ƙyale su […]

Babban Labari Labarai

Tinubu Ya Rantsar Da Sababbin Ministoci

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da Bernard Mohammed Doro da Kingsley Tochukwu Udeh a matsayin ministoci. Tun mako biyu da suka wuce ne majalisar tarayya ta amince da Mista Doro domin maye gurbin Farfesa Nentawe Yilwatda daga jihar Filato, wanda ya zama shugaban jam’iyyar APC na ƙasa mai mulkin Najeriyar. Sai a yau Alhamis […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai