Tag: Nigeria

Babban Labari Labarai

Tinubu Zai Karɓo Rancen $21bn Daga Ketare

Majalisar Dattawa ta amince da buƙatar Shugaba Bola Tinubu ta karɓo bashin ƙasashen waje da ya haura dala biliyan 21 domin aiwatarwa da cike giɓin kasafin kuɗin shekarar 2025 zuwa 2026. Majalisar ta bayyana cewa za a yi amfani da bashin ne wajen aiwatar da muhimman ayyukan ci gaban ƙasa, musamman a fannonin ababen more […]

Babban Labari Labarai

Shugaba Muhammadu Buhari Mutum Ne Mai Gaskiya Da Zabin Cancanta : Muhammad Babandede,OFR, OCM

Tsohon shugaban hukumar shige da fice ta Nijeriya, Muhammad Banbandede, OFR ,OCM, ya bayyana rasuwar tsohon shugaban Nijeriya, Muhammadu Buhari, a matsayin babban rashin da za a dade, ba a manta da dashi ba. A cewarsa, Marigayi Muhammadu Buhari, mutum ne mai son gaskiya da zabin wadanda suka cancanta kafin ya basu wani jagoranci, kuma […]

Babban Labari Labarai

Buhari Jajirtaccen Abokin Aiki Ne Kuma Dattijon Kirki – Goodluck Jonathan

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya bayyana marigayi tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari a matsayin mutumin da ya sadaukar da rayuwarsa ga aikinsa kuma ya yi wa ƙasar aiki yana cike da kishin ta.” Bayan samun labarin rasuwar mutumin da ya cire shi daga ofishin shugaban ƙasa a 2015, Mista Jonathan ya bayyana alhinin sa […]

Babban Labari Labarai

Shettima Ya Isa Landan Don raka Gawar Marigayi Muhammadu Buhari Najeriya

A safiyar yau Litinin ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya isa birnin Landan domin raka gawar marigayi shugaba Muhammadu Buhari da ya rasu a wani asibiti da ke birnin a jiya Lahadi bayan jinya zuwa Najeriya. Mataimakin shugaban ƙasar ya isa ne tare da rakiyar shugaban ma’aikatan fadar gwamnati Femi Gbajabiamila. Sun kuma sami […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai