Tag: Nigeria

Babban Labari Labarai

A Fara Duba Watan Rabi’ul Auwal Ranar Asabar — Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya umarci al’umma da su fara duba jinjirin watan Rabi’ul Auwal 1447 daga ranar Asabar, 23 ga watan Agusta 2025. Umarnin ya fito ne cikin wata sanarwa da Wazirin Sakkwato, Farfesa Sambo Wali Junaid, ya fitar a madadin Sarkin Musulmi. Sarkin, ya ce duk wanda ya ga jinjirin watan, ya […]

Babban Labari Labarai

Ya Kamata Kowane Dan Najeriya Ya Koyi Dabarar Kare Kai – Musa

Babban hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa ya shawaraci Æ´an Najeriya da su laÆ™anci dabarun kare kai daga haÉ—urra a matsayin mataki na ko-ta-kwana. C.G Musa ya bayyana haka ne a wata tattaunawa da kafar talabijin ta Channels a yau Alhamis. Matsalar tsaro na addabar yankuna da dama na Najeriya, inda masu É—auke da makamai […]

Babban Labari Labarai

Tarihi Ba Zai TaÉ“a Mantawa Da Buhari Ba – Bisi Akande

Shugaban jam’iyyar APC na farko kuma tsohon gwamnan jihar Osun, Cif Bisi Akande ya jagoranci tawagar Æ´ansiyasa zuwa ta’aziyyar tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari. Sun kai ziyarar ce gidan marigayin a jihar Kaduna ranar Laraba, inda Akande ya kwatanta shi da shugaba na gari wanda tarihi ba zai taÉ“a mantawa da shi ba saboda kyayawan […]

Babban Labari Labarai

Rundunar Yan Sandan Kano Za Ta Ladabtar Da Wasu Jami’anta Da Aka Gani A Bidiyon Karbar Kudi

Rundunar Æ´an sandan jihar Kano ta yi Æ™arin bayani kan wani bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke nuna jami’an wasu Æ´an sanda biyar sanye da kayan sarki suna taimaka wa wani É—an siyasa wajen shirya jama’a domin karÉ“ar kuÉ—i. Wata sanarwa da ta fitio daga ofishin jami’in hulÉ—a da jama’a na […]

Babban Labari Labarai

Amurka Ta Yaba Wa Najeriya Bisa Kama Jagororin Ansaru

Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya ya yaba da kama fitattun shugabannin Æ™ungiyar Ansaru da jami’an tsaronta suka yi. A ranar Asabar ne gwamnatin Najeriya ta ce jami’an tsaronta sun kama Æ´an Æ™ungiyar ta Ansaru, waÉ—anda take zargi da kitsa fasa gidan yarin kuje a shekarar 2022 har suka tseratar da wasu fursunoni. Mahaifiyar Shugaban Jam’iyyar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai