Tag: NIPR

Labarai

Zaɓen 2027: Rundunar yan sanda jihar Kano ta ba da tabbacin tsaro,tare da yin gargaɗi kan yada labaran ƙarya

Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ce rundunar za ta ƙarfafa matakan tsaro gabanin zaɓen 2027, tare da tabbatar da zaman lafiya a lokacin zaɓen da kuma bayan kammala shi. Hakan na ƙunshe ne cikin sanarwar da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar yan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai