Tag: NOA

Babban Labari

NOA ta buƙaci ICAN ta sanya gaskiya da kyawawan ɗabi’u a aikita na akanta

Shugaban hukumar wayar da kai ta ƙasa NOA, Mallam Lanre Issa-Onilu, ya buƙaci  ICAN da su mayar hankali wajen ɗabbaƙa kyawawan ɗabi’un kishin ƙasa a matsayin muhimmin ɓangare na aikinsu a faɗin Najeriya. Ya bayyana sana’ar akanta a matsayin ginshiƙi wajen inganta gaskiya, riƙon amana da kuma bayyana gaskiya a tsarin tattalin arziki. Sanarwar ta […]

Babban Labari

Gwamnatin tarayya ta buɗe  rajista ga masu sha’awar shiga zagaye na biyu na shirin TVET na ƙasa

A wani yunkuri na bai wa matasan Najeriya kwarewar sana’o’i da rage rashin aikin yi, tare da inganta harkokin kasuwanci domin cigaban kasa, gwamnatin tarayya ta hannun Ma’aikatar Ilimi ta bude shafin rajista ga masu sha’awar shiga zagaye na biyu na shirin Koyon Fasaha da Sana’o’i (TVET). Shirin zai bayar da horo na aiki kai […]

Babban Labari

Hukumar NOA da ƙungiyar NAWOJ sun jaddada muhimmancin wayar da kan jama’a gabanin zaɓe

Hukumar wayar da kai ta ƙasa NOA tare da ƙarfafa haɗin gwiwa da ƙungiyar mata ƴan jarida ta ƙasa NAWOJ, sun jaddada aniyarsu na ci gaba da ilimantar da mutane don inganta kyawawan ɗabi’u, da sanya kishin ƙasa,  gabanin zaɓen 2027. Babban Daraktan NOA, Mallam Lanre Issa-Onilu, ya bayyana hakan inda ya ce wannan haɗin […]

Babban Labari

NOA ta ƙaddamar da manhajar ClheeanMobile App don ƙarfafa hulɗa tsakanin gwamnati da jama’a

Hukumar wayar da kan jama’a ta ƙasa (NOA) ta ƙaddamar da wata sabuwar manhajar waya mai suna CLHEEAN Mobile App, wadda aka tsara domin ƙarfafa hulɗa tsakanin gwamnati da al’umma tare da rage gibi a harkokin mulki. Daraktan Janar na hukumar, Malam Lanre Issa-Onilu, ya bayyana cewa manhajar za ta bai wa ‘yan Najeriya damar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000