NOA da JCI Abuja Unity sun ƙaddamar da shirin wayar da kan jama’a kan tsaron hanya
Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa, NOA, tare da hadin gwiwar ƙungiyar Junior Chamber International, JCI, reshen Abuja Unity, sun shirya wayar da kan ’yan Najeriya kan muhimmancin kiyaye dokokin hanya da kuma zama ’yan ƙasa nagari. Daraktan yaɗa labarai da Sadarwa na hukumar NOA, Bala Musa, ya ce an gudanar da shirin ne […]