INEC ta sanya ranar nazari kan korafe-korafe Pantami, Aminu Abdussalam da saura ya takara
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta shirya nazari kan ƙorafe-ƙorafen da aka shigar gabanta game da cire sunan Farfesa Isa Ali Pantami da wasu ’yan takara daga jerin sunayen waɗanda za su yi takara a zaɓen 2027. Majiyoyi a hukumar sun shaida wa Aminiya cewa INEC za ta tattauna kan ƙorafe-ƙorafen a taronta na ranar […]









