Tag: PDP

Babban Labari Siyasa

Dalilin Da Ya Sa Muka Ziyarci Obasanjo — Turaki

Shugaban jam’iyyar PDP) na ƙasa, Taminu Turaki, ya bayyana cewa sun kai wa tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo, ziyara domin neman shawarwari da goyon baya gabanin zaɓen 2027. Turaki, wanda ya zama sabon shugaban jam’iyyar PDP kwanan nan, ya ziyarci Obasanjo a garin Abeokuta, da ke Jihar Ogun, tare da wasu manyan shugabannin jam’iyyar, ciki […]

Babban Labari Siyasa

PDP ta shirya lashe zaɓukan 2027 – Tanimu Turaki

Shugaban babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya, Kabiru Tanimu Turaki, ya bayyana shirin jam’iyyar tasu na yin nasara a babban zaɓen 2027. Turaki na magana ne bayan ganawarsa da tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo a Abeokuta babban birnin jihar Ogun yau Asabar. Obasanjo ne shugaban ƙasa na farko ƙarƙashin PDP a 1999 kuma ɗaya […]

Babban Labari Labarai

Jam’iyyar PDP ta tabbatar da mutuwar mataimakin Gwamnan Bayelsa

Jam’iyyar PDP a ranar Alhamis ta tabbatar da mutuwar mataimakin gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo. Jam’iyyar ta tabbatar da rasuwar ce a cikin wata sanarwa da sakatarenta yada labaranta na kasa, Kwamared Ini Ememobong, ya fitar. Rahotanni sun ce Ewhrudjakpo ya yanke jiki ya faɗi a ofishinsa da ke gidan gwamnati, Yenagoa, a ranar Alhamis, […]

Babban Labari Labarai

Gwamna Bala Abdulkadir Ya Musanta Zargin Shirin Sauya Sheka Daga PDP Zuwa PRP

Gwamnatin Jihar Bauchi, ta ƙaryata zargin cewa Gwamna Bala Mohammed na shirin ficewa daga PDP zuwa jami’yyar PRP. Jita-jitar ta samo asali ne bayan Sakataren jam’iyyar PRP na Bauchi, Hon. Wada Abdullahi, ya ce ba za su karɓi gwamnan zuwa jami’yyarsu ba. Ya ce gwamnan bai cika ƙa’idojin da PRP ke buƙata ba a shugabancinsa […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai