Gwamnonin PDP Na Taro A Zamfara
Gwamnonin jam’iyyar PDP a Najeriya na gudanar da wani taro a jihar Zamfara domin tattaunawa kan yunƙurinsu na “ɗaukar matakai masu muhimmanci”. Taron zai fara ne daga yau Juma’a bayan hallarar gwamnonin, inda ake sa ran tattaunawa kan muhimman batutuwa a gobe Asabar. A cikin sanarwa da mai magana da yawun gwamnan jihar Zamfara Dauda […]










