Tag: POLICE

Rundunar 'yan sanda na shirin janye jami'anta masu yi wa manyan mutane rakiya da tsaro
Babban Labari Labarai

Yan sanda sun harbe ’yan bindiga 4 a Binuwai

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Binuwai, sun kashe wasu ’yan bindiga huɗu bayan sun kai hari wani shingen binciken ’yan sanda a garin Orokam da ke Ƙaramar Hukumar Ogbadigbo. Kakakin rundunar, DSP Udeme Edet, ta ce lamarin ya faru ne ranar Laraba lokacin da jami’an Operation Zenda Joint Task Force ke aiki a shingen. Ta bayyana […]

Babban Labari Labarai

Lauyoyin hukumomin tsaro a Kano sun nemi Sheik Lawan Triump ya biya tarar bata musu lokaci bayan janye kara.

Lauyoyin hukumomin tsaron Najeriya da Sheikh Lawal Triumph ya kai ƙara gaban Babbar Kotun Jihar Kano sun buƙaci a biya su diyyar Naira dubu hamsin (₦50,000) na ɓata lokaci. ‎A zaman kotun da ya gudana ranar Alhamis, lauyan Sheikh Lawal Triumph, Barista Kabir Yusuf, ya shaida wa kotu cewa sun janye ƙarar da suka shigar, […]

Babban Labari Labarai

Rundunar yan sandan jihar Kano ta lashi Takobin hana masu yunkurin aikata laifuka sakat.

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta lashi takobin kara zage damtse na dakile aikata laifuka, a sassan jihar baki daya. Kwamishinan yan sandan jihar, CP Ibrahim Adamu Bakori, ne ya bayyana hakan, yayin bikin karin girma ga wasu jami’an yan sanda 13. Kwamishinan yan sandan ya taya wadanda suka samu karin girman murna, tare da […]

Babban Labari Labarai

Yan Sanda Sun Fara Kama Yan Trending A Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane su 7 wadanda dukkansu matasa ne harma da kananan yara, bisa zargin su da tare hanyar shatale-talen gidan gwamnatin jihar Kano, suna daukar bidiyo don su yada a shafukan sada zumunta. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ya tabbatar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000