Babban Labari
Labarai
Ta'aziyya
Manjo Janar Rabe Abubakar Ya Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da rasuwar Tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Hedikwatar Tsaron Najeriya Manjo-Janar Rabe Abubakar (Ritaya) a hannun ’yan bindiga da suka yi garkuwa shi a jihar. Kwamishinan Harkokin Tsaro da Harkokin Cikin Gida na jihar Katsina, Dakta Nasiru Mu’azu, ya sanar a ranar Asabar cewa Manjo-Janar Rabe Abubakar ya rasu ne […]
