Babban Labari
Labarai
An Sace Wayoyi Miliyan 25 A Cikin Shekara 1 A Najeriya – NBS
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS), ta ce an sace wayoyin salula sama da miliyan 25, daga watan Maris ɗin 2023 zuwa Afrilun 2024.

