Babban Labari
Yan Sanda Sun Kama Shahararren Mai Garkuwa Da Mutanen Da DSS Ke Nema
Jami’an tsaron hadin gwiwa na Scorpion Squad, sun sami nasarar kama shararren mai garkuwa da mutanen nan ,Sha’aibu Alhaji Ahijo, wanda hukumar tsaron farin kaya ta DSS ke nemansa ruwa a jallo. Ahijo mai shekaru 25, an kama shi ne karkashin gadar Nyanya dake birnin tarayya Abuja, a ranar 24 ga watan Maris 2025 […]

