Tag: SOJA

Babban Labari Labarai

Dambarwar Wike da soja: Ba Za Mu Bari A Cutar Da Wanda Yake Yin Aikin Da Ya Kamata Ba: Badaru 

  Ministan Tsaro, Mohammed Badaru, ya tabbatar da cewa gwamnati tare da manyan hafsoshin rundunonin tsaro za su kare duk wani soja da yake kan aikin sa bisa doka. Badaru ya bayar da wannan tabbaci ne yayin da yake amsa tambayoyin ’yan jarida a taron manema labarai na ma’aikatar, wanda aka shirya don bikin tunawa […]

Babban Labari Labarai

Sojoji Sun Hana Wike Shiga Wani Fili A Abuja

Wasu jami’an soji da aka jibge don kula da wani fili, sun hana ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, shiga wani fili da ake takaddama akansa. Wani faifen bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta ya nuna yadda ministan ya yi, musayar yawu da wani Soja, ta hanyar fadawa juna munanan kalamai da zagin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000