Tag: Soji

Babban Labari

Najeriya za ta fara ƙera motocin yaƙi da na’urorin daƙile daƙike ‘drone’

Najeriya na ƙara ƙaimi wajen bunƙasa samar da kayan aikin soji a cikin gida, yayin da Kamfanin Masana’antun Tsaro na Najeriya (DICON-D7G) ke shirin fara ƙera motocin yaƙi masu sulke, na’urorin daƙile jirage marasa matuƙa da sauran kayan aikin tsaro na musamman. Ana aiwatar da shirin ne tare da haɗin gwiwar kamfanin Eagles International for […]

Babban Labari

Daraktan yaɗa labaran DHQ Manjo Janar Samaila Uba, ya bayyana cewa a yaƙin haɗin gwiwa da dakarun Najeriya da kuma sojojin Amurka na AFRICOM suna cin galabar ‘yan ISIS. Manjo Janar Sama’ila Uba ya bayyana hakan ne a jiya Talata a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.

Babban Labari

Harsashi daga wurin biki ya yi ajalin wata budurwa mai shekaru 14 a Maiduguri babban birnin jihar Borno.

Wata budurwa ‘yar shekara 14 ta rasa rayuwata bayan wani harsashi da ake kyautata zaton an harbo shi daga wurin bikin aure a tsallako gidansu da ke rukunin gidajen ma’aikatan Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri a ranar Asabar. Da farko dai an ce bikin na sojoji ne, amma daga bisani babban kwamandan rundunar Operation Haɗin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai