Yan Sanda Sun Kubutar Mutane 3 Daga Hannun Masu Garkuwa A Jahohin Kano Da Kaduna
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta samu nasarar kubutar da mutane uku daga hannun masu garkuwa da mutane a jahohin Kano da Kaduna. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan a yau juma’a, ya ce nasarar ta samu ne a yunkurin magance duk wani abu da ya hada […]